News
Yadda Aka Kama Matar Aure A Dakin Tsohon Saurayinta Bayan Shafe Sati Biyu Ana Nemanta
Wata matar aure ta bace bat sai bayan sati biyu Allah ya tona mata asiri aka kama ta da wani gardi mun kawo maki video da zaku ji yadda al’amarin ya kasance domin ku kiyaye ku kare matanku da yaranku.
A yau mun kawo muku labarin wata matar aure da ta yi batan dabo har tsawon sati biyu ba tare da an gano ta ba. Nan take aka kama ta tana barci da wani mutum.
Daga baya aka gano cewa matar ba ta bace ba, tana cikin hayyacinta. Sun yi shirin zuwa inda mutumin ya kwana da ita.
Bayan kama matar ne aka yanke mata hukuncin da ta dauki mijinta a kafadarta ta zagaya kauyen da shi. A wani labarin kuma, an tilasta wa wata mata dauke da mijinta bin titunan kauyensu.
Lamarin ya faru ne a kasar Indiya, wani kauye mai suna (Borpadaw) a ranar 3 ga Yuli, 2022.