News

Abinda Jaruma Fati Washa Tayi A Gidan Gala Ya Jawo Mata Abin Kunya

Wani bidiyo da jaruma Fati Washa ta chase a gidan gala yasa mutane sunata magana ganin irin abubuwan da tayi a cikin bidiyon.

A baya idan baku manta ba jami’an hukumar HizbahHizbah na Jihar Jigawa, sun cafke fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Fati Washa, a wani gidan gala da aka shirya a Jihar.

Bayan cafke ta da suka yi, sun yii bayanin cewa dokokin jihar basu bada damar yin rawar gala a kowane irin shagalin biki ba.

Don haka duk wanda ya yi za’a kama shi, sannan kuma za’a yi mashi hukunci dai dai da abin da ya aikata.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button