News

Yadda Ya Dauki Bidiyon Mahaifiyarsa Lokacin Daya Kamata Tana Lalata Da Kwarto A Daki

Yadda Ya Dauki Bidiyon Mahaifiyarsa Lokacin Daya Kamata Tana Lalata Da Kwarto A Daki.

Wani ya da ya kasance shine haihuwar farko a wajen mahaifiyar shi, ya tonawa wannan mahaifiyar tashi asiri bayan da ya kama ta tana aikata lalata da wani gardi a cikin gidan mijinta ma’ana mahaifin wannan yaro.

A yadda wannan rahoto yazo mana wannan yaro, lokacin da mahaifiyar tashi tazo da wannan gardi domin aikata wannan mummunan aiki, wannan yaro yana bacci a dakin sa.

Saboda ita ta haife shi tasan halin yaron ta, idan ya fara wannan baccin babu abinda yake tayar dashi har sai ya gama, shine dalilin da yasa bata damu dashi ba lokacin da zata kawo wani gidan tasan har su gama abinda zasuyi bazai tashi ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button