News
Yadda Miji Ya Dawo Gida Ya Kama Matansa Biyu Suna Cin Amanarsa
Karshen duniya! Wani miji na zargin matasan biyu da aikata lalata da junansu bayan da ya koka kan iya kokarinsa da yake na fita hakkinsu da ya shafi wannan bangaren.
Wannan miji ya kama sune ta hanyar bidiyo wanda daga karshe shima ya bayyana a cikin wannan bidiyo wanda wadannan mata biyu nasa da yake zarginsu da cin amanar shi.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu mutane da yawa sun Zargin Matan su Akan Abunda Bai Kamata ba kamar yada kasan cewa wasu Mazan basa iya biyawa Matan su bukata hakane yasa wadan nan matan Suke biyawa kansu bukata.