Kalli Yadda Budurwa Take Bata Tarbiyar Yaro Karami Ba Kunya Ba Tsoron Allah
Wani sabon bidiyon wata budurwa da karamin yaro yana ta yawo a kafafen sada zumunta wato soshiyal midiya. Wannan bidiyo ya janyowa wannan budurwa zagi saboda abinda take yi da wannan yaro a cikin wannan bidiyo.
Mutane sun fassara hakan a matsayin lalata tarbiyar wannan yaro wanda hakan shine ya saka mutane da yawa suke suke zaginta, wasu na tsine mata, wasu kuma suna kiranta da wawiya, sannan wasu kuma suna kiranta da yar iska.
Har yanzu wannan budurwa bata ce komai ba game da wannan bidiyon nata da ya janyo mata zagi. Ganin yadda wannan bidiyo ya dauki hankulan mutane sannan ya samu masu kallo masu matukar yawa.
Hakan ne ya saka muka gudanar da bincike kan wannan bidiyo. Bayan dogon bincike mun gano wannan ba budurwa bace. Itace mahaifiyar wannan yaro shine gaskiya zance.