News

Bana Fata Idan Nayi Aure Na Haihu Yarana Su Shiga Harkar Film Ko Da Wasa Inji Ummi Zee Zee

Bana Fata Idan Nayi Aure Na Haihu Yarana Su Shiga Harkar Film Ko Da Wasa Inji Ummi Zee Zee.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa ummi zeezee tayi addua ga yayanta inda roka masu cewa koda tayi aure ta haihu Allah yasa kada yayanta su kasance daya daga cikin jaruman Kannywood.

Jarumar wacce ta dade da daina harkar ta film tun dai bayan haduwar su da wani fitaccen mawakin kudancin Nigeria me suna timaya har hakan tasa itama ta zama mawakiya.

A yanzu kuma jarumar tayi wani rubutu imda take yiwa yayanta da zata haifa addua kan cewa Allah yasa kada su shiga harkar finafinan hausa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button