News
Kalli Yadda Tura Yan Matan Hausawa Makarantar Yare Ya Zama Annabo A Wannan Zamani
A yau mun kawo maku rahoto kan wasu yan mata guda biyu wanda suke makarantar kwana wacce ake kira (Boarding) a turance sudai wadannan yan mata sun girma sun zama budurwa.
Daya daga ciki tana son daya bawai son kawance ba, so na soyayya da ake aikatawa tsakanin namiji da macce ita wannan kawa take so suyi a tsakqninsu. A yadda rahoton yazo dama yayan daya daga cikin wannan yan mata yana zargin akwai wani abu wanda ba daidai ba a tsakaninsu.
Shiyasa lokaci kan lokaci yake saka masu ido yana lura da duk wani motsi nasu. Kamar yadda ya bayyana a ranar da tazo domin samun damar lalata mashi kanwa a wannan ranar ya kama su sannan ya samu wacce take son kanwarshi tayi soyayya da ita yayi mata gargadin kada ya sake ganinta da kanwar shi.