News

Innalillahi! Yadda Budurwa Ta Mutu Suna Tsaka Da Sharholiya Da Saurayinta

A yau mun samu rahoton wata budurwata yar jami’a wacce take a matakin dari wato (100 level) wannan budurwa a yadda muka samu rahoto ta ziyarci saurayinta ne wanda yake dan ajinsu tare.

Wannan budurwa ta mutu a tsaka da lokacun da suke aikata lalata da wannan saurayi nasu yan ajinsu. Din a yadda wannan kawarta ta bayyana. Ta barsu ne a dakin bayan ya dafa masu shinkafa sunci.

Zuwa da zatayu ta dawo ta tarar dashi yana kuka ita kuma tana kwance a saman gadon shi ko kaya babu. Ya bayyana mata duk abinda ya faru, baisan ya akayi ba lokaci guda yaji shiru bata numfashi sannan bata magana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button