News

Shin Da Gaske Ne An Kama Wanda Ya Yiwa Momee Gombe Fyade

Yau muka ci karo da wani mummunan labari kan daya daga cikin manyan jaruman kannywood mata wato Momee Gombe. Labarin dake yawo anyi mata fyade wanda yake karade soshiyal midiya mutane da yawa sun yarda da wannan labari.

Wannan labari ba yau aka fara yadashi ba a shafinkan sada zumunta amma bai taba daukar hankulan mutane kamar wannan Karon ba duba da haka yasa muka tsaya muyi bincike kan wannan zargi da ake yiwa wannan jaruma.

Binciken majiyarmu ya gano wannan labarin ba gaskiya bane duk da jarumar haryanzu bata ce komai ba kan wannan zargin sannan bamu samu damar firar da jaruma Momee Gombe ba domin muji ta bakin ta.

Mun gano wannan bidiyo da ake yawo dashi ba Momee Gombe bace wata ce wacce take matukar kama da ita. Duk wani bidiyo dake yawa a soshiyal midiya ba jaruma momee gombe bace.

Wannan bidiyon shine wanda yake yawo a kafar YouTube:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button