News
Kalli Abinda Wata Budurwa Tayi A Matsayin Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa
A wannan lokaci jaridarmu taci karo da hotunan wata budurwa wanda tayi bikin zagayowar ranar haihuwarta a cikin baho yayin da mahaifiyarta ta riketa kamar jaririya.
A cikin hotunan zaku ga yadda mahaifiyarta ta nuna yadda takeyi mata wanka daidai da lokacin tana karama sannan ta shafa mata mai.
Kazalika duk cikin hotunan harda wanda ta sanya mata kaya.
Gadai hotunan nan zamu gabatar muku dasu sai ku kalla a kasa.