News

Daga Zuwa Zance Wajenta Uba Ya Kama Saurayi Zaiyi Lalata Da Yarsa A Gidansa

Irin wannan soyayyar an haramta ta a kasar ta. Idan muka yi la’akari da wannan doka, zamu gane cewa kasar bata dauki irin wannan abubuwa da wasa ba.

Hakan ya sanya aka kama wani saurayi da budurwar shi bayan an kama su sun kadaice a lokacin da saurayin yaje hira gidansu budurwar.

Bamu san menene a tsakaninsu ba, mai yasa mutane suke kokarin dora musu laifi akan soyayyar da suke; cewar wasu daga cikinsu.

Wani labarin kuma: A jiya ne Hukumar Hizba ta kama mutane biyu (Namiji da Mace) a dalilin aika-aikar da suka yi na zina a bainar jama’a domin cinye gasar tabbarar da waye ya fi rashin kunya a tsakaninsu kamar yadda labarin ya zo mana.

Bayan hukumar Hizba ta kama waɗannan mutane daga ƙarshe an garzaya da su kotun Kanwuri dake garin Gusau na Jihar Zamfara domin yanke musu hukunci daidai da laifinsu.

Allah ya yi mana maganin wannan musibar, ya sa mu gama da duniya lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button