News

Daga Karshe Anyi Nasarar Kama Me Askin Da Yayi Fice Wajen Lalata Tarbiya A Kano

Wani Matashi, Elijah Ode dan jihar Benue ya ahiga hannun hukuma a jihar Kano bayan da aka zargeshi da cewa yawa wasu matasa Aakin banza.

Matashin wamda dalibine kuma yana zaune a Unguwar Sabon Gari ya kware wajan yiwa matasa Asikin zamani. An kama wasu matasa da wani askin banza inda bayan tuhumarsu, suka bayyana cewa Elijah ne ya musu.

Dalilin haka yasa aka kamashi, kamar yanda, wani Smith Akoko, dake Ikirarin kare hakkin bil’adama ya bayyana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button