Abubuwan Da Momee Gombe Tayi Wanda Sukayi Silar Mutuwar Auren Ta
Mun samu wani bidiyon tsohon mijin momee gombe da yake bayyana wasu sirrika bayan barin sa da tayi takama harkar fim. Fitowar hoton mawaki Adam Fasaha da ke rungume da Momee Gombe.
Shine ya haifar da cece-kuce inda wasu ke tsokaci kan hoton yayin da wasu ke zargin cewa ko a yanzu Adam na da alaka da ita wanda hakan ya sa aka rika yiwa Adam tambayoyi.
Masu korafin ko da suka tambaye shi game da wannan hoton sai da yayi dogon sharhi tare da tona wasu sirrikan aurensu da saki. Ya kara da cewa an dauki hoton ne a lokacin tana matsayin matarsa.
Idan baku manta ba kwanakin baya Adam mijin momee ya zargi Hamisu breaker da hura mata kunne momee. Tana da aure ya saka ta a faifan bidiyo na waka hamisu breaker ya karya ta wannan zargi da ake mashi.
Itama momee ta musanta hakan kuma bayan hamisu breaker ya karyata zargin da yan sanda su kama shi yana cewa sai bayan ta fito gidan mijinta su fara bidiyo. Tafi shekara daya bata gidan mijinta.
Kuna iya kallon wannan bidiyo don samun karin bayani…