News

Yadda Saurayi Ya Yaudari Budurwa Da Rashin Lafiyarsa Yayi Zina Da Ita Lokacin Da Taje Dubashi

Tofah Yana Da Kyau Iyaye Suna Kula Da Lamarin ‘Ya’Yansu A Wannan Zamani, Musamman Yam Matan Yanzu Da Samari Domin Gudu Shiga Tashin Hankalin Rayuwa.

Kamar Yadda Muka Samu Wani Bidiyo Daga Shafin Rigar ‘Yanchi, Wato Kungiyar Da Take Nemowa Hakkin Duk Mutumin Da Aka Cinyewa Hakkinsa Ko Kuma Aka Zalunta A Jihar Kano, Ta Bayyana Wata Bidiyon Budurwar Data Kawo Karar Saurayinta Bayan Yayi Mata Ciki.

Acikin Bayanin Budurwa Ta Bayyana Cewa Saurayinta Ne Yace Mata Bashida Lafiya, Sai Tace Masa Toh Allah Ya Sauka, Sannan Yake Damunta Dacewa Dole Sai Tazo Ta Dubashi Amma Taki Yarda.

Sai Daga Karshe Ya Shawo Kanta Tazo Kofar Gidansu Ta Tsaya, Sai Ya Fito Yace Su Shiga Daga Ciki, Anan Ma Bata Yarda Ba Har Dai Ya Samu Tashiga Cikin Gidan Kuma Dakinsa, Yayi Mata Fyade.

Bayan Faruwar Wannan Lamari Da Kamar Wata Daya Sai Ta Fara Jin Yanayinta Yana Chanjawa Daga Karshe Aka Gano Cikine Da ita, Aka Bidiye Mahaifan Saurayin Domin Jin Tabakinsu, Har Dai Abun Yakai Ga Ana Zuwa Wajen ‘Yan Sanda Har Yarinya Ta Haihu Ga dai Hirar Sai Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button