News

Yadda Miji Ya Dauki Bidiyon Matarsa Da Wani Abokinsa Lokacin Da Suke Cin Amanarsa

Yadda wani miji yayiwa matar shi bidiyo daidai lokacin da suke tsakiyar cin amanarsa. Wannan miji ya bayyana ya dade yana ganin wasu alamu na rashin gaskiya a tattare da matarshi wannan da abokinsa.

Shiyasa baiyi kasa a guiwa ba ya cigaba da saka ido a aľamuransu tare da wasu wanda suke taimaka mashi kan ganin cewa babu abinda yake faruwa tsakanin abokinsa da matarshi dan samun kwanciyar hankali da nutsuwa.

 

An dauki tsawon watanni kamar yadda mijin yake bayyana shi harya cire wannan zargi da yake ya cigaba da hidindimun shi yake samun labari daga wanda suke taimaka masa wajen
idon.
Na yanzu aka ga matarshi tare da abokinsa sun shiga hotel baiyi jinkiri ba ya dauki makullin mota ya nuf wannan hotel yaje domin masu aikin wajen su nuna masa wani daki suka shiga suka ce basu bashi sirrin kwastoma dinsu.

Saida ya nema hukuma wannan ya bayyana asu matarshi ce aka bashi lambar dakin, ya bayyana kada kowa ya biyo shi kawai a barshi
shi kadai yaje.

Yana shiga yayi ido biyu dasu suna tsaka da cin amanarsa Baisan lokacin da ya cigaba da kaiwa matar bugu ita kadai ba saboda babu abinda bayayi mata a rayuwarta meyasa zata ci amanarsa Kudi, mota, waya, gamsar da ita kan komai yanayi mata.

Yanzu haka basu tare. Daga nan ya amsa komai nashi yace ta tafi gidansu. Wannan ya bayyana bai cewa abokin nashi uffan ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button