News

Masu Ƙaramin Azzakari: Hanya Mafi Sauƙi Da Zaku Gamsar Da Kowace Irin Mata

Idan azzakarin ka karamine baya mikewa lokacinda zaka sadu da Matar ka to ga magani.

Wata ta bini Inbox wai ya ake lallamin namiji, na ce bari na fada anan ko sauran mata sa gani.

1. Biyayya ga dukkan abun da ya ce ko ya fada muddin bai saba hankali da ka’idar addini ba, ko da ba kya so bai miki dadi ba kar ki musa a lokacin, bari sai a nutsa ki same shi cikin lallashi ki ce ni kuwa masoyina/baban wane/darling kaza dinnan idan an yi fa da matsala da za ka amince ayi kaza.

2. Idan za ki tambaye shi abu ki tambaya cikin kissa da Jan hankali kuma lokacin da kika fuskanci yana cikin nutsuwa.

3. Kar ki dinga shige masa a lokacin da kika ga yana bukatar kadaici ki bar shi zai gaya miki ko menene daga baya.

4. Idan ya hayayyako yana fada ke kar ki biye masa amma ki karanci waye shi yana son idan yana fada a ba shi hakuri ko kuma shiru ya ke son ayi a saurara shi, idan ya gama lokacin da ya huce sai ki mssa bayanin uzurinki ko ki ba shi hakuri da lallashi, kar ki yadda ki yi fishi lokacin da ya yi fishi.

5. Namiji bai son na ci, idan ki ka lallashe shi akan abu ya ki yadda to ki hakura karki nace sai dai ki samo wata hanyar kuma, idan ba haka ba kuma za ku fara zubar da girmanki a gurinsa.

Kadan daga hanyar lallashin kenan amma da saura, daga karshe ki sani lallashi yana samuwa idan da soyayya da kauna, idan namiji bai son ki lokacin da ki ke lallashinsa ma zai iya kuluwa ya kara bijrewa maimakon a samu daidaito sai abun ya lalace.

Idan azzakarin ka karamine baya mikewa lokacinda zaka sadu da Matar ka to ga magani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button