News

Yadda Aka Kama Matar Data Kulle Mahaukaci A Daki Take Lalata Dashi A Duk Lokacin Da Taso

An kama wata macce da ake zargin ta da daukar mahaukaci takai shi gida tayi masa wanka ta gyara shi. Tana aikata mummunan aiki dashi wannan matar mutane sun bayyana haka ne a lokacin da suka kama ta dashi turmi da tabarya.

Mutanen unguwar wannan macce sun bayyana yadda suka kamata da wannan mahaukaci saboda an samu wanda suka ganta lokacin da ta shiga dashi gidanta tsawon sati daya bata fito dashi ba.

Da farko mutane sunyi tunanin taimakonsa zatayi amma wannan dalili ya saka mutane suka fara zarginta da wani mummunan abu tayu dashi koma kila baya a raye.

Mutane sun bayyana a lokacin sun yanke shawarar kawai zasu shiga gidan idan batanan. Wasu daga ciki suke bayyana hakan ya sabawa doka a bari saita dawo tana cikin gidan sai a shiga.

Suna nan suna jiran dawowarta sai gata ta dawo. Sun bata lokaci domin daga wajen aiki take bayan wani dan lokaci suka shiga gidan. Suka tarar da ko ina a bude yake shigarsu falo suka dinga jin ihu na wannan mahaukaci.

Suka bi wannan sautin ihu domin gano a ina yake dalilin wannan ihu da yake yi wannan mata bata ji alamun an shigo gidanta ba. Suna shiga dakin da make ihun sai suka tarar da wannan mata itace take aikata mummunan aiki da wannan mahaukaci.

Tayi sauri ta tashi domin rufe jikinta wannan mutane basu ce mata uffan ba suka fit gidan suka barta da mahaukacin nan. Dalilin kyale ta dashi shine sun ga ta gyara shi sannan tana ciyar dashi da shayar dashi sannan abinda take dashi ita ta zabi haka.

Abinda ya kaisu shine suga ko cutar dashi tayi said suka ga ba haka Bane.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button