News

Kalli Yadda Suke Shigar Musulunci Suna Bidiyon Lalata Gaskiya Ya Kamata A Dauki Mataki

Wani bidiyo ya tada kura a kafafen sada zumunta saboda anyi amfani da shigar addinin musulunci ana lalata da yan mata. Wannan bidiyo ya tunzura mabiya addinin musulunci da yawa na fadin duniya bama najeriya kadai ba.

Wadannan mutane masu aikata wannan abu yan najeriya ne. Sannan suna yi ne dan su samu kudi a shafukan sada zumunta wanda idan kayi bidiyo ka daura zasu dinga nunawa mutane tallarsu a bidiyo din, sai su dinga biyanka.

Wannan masu yin bidiyo suna yin shine a matsayin budiyon barkwanci, mabiya addinin musulunci sun bukaci gwamnati data dakatar da wadannan mutane masu bata masu addinu dan su samu kudi.

Sannan sun fadawa malaman addinin musulunci da suyi masu gargadi, saboda idan ba’a bar ci masu mutuncin addini ba zasu dauki mummunan mataki. A yadda rahoto yazo haryanzu malamai suna nan. Suna wannan gargadi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button