News

Ƙarahen Duniya Ba Abinda Bazaka Gani Ba Kalli Abinda Sukeyi A Idon Jama’a

Tohfa Yanzun Muka Samu Wani Rahoto Dakuna Bidiyon A wasu Shafukan Yanar Gizo Inda Aka Saki Wani Bidiyon Yanda Mata Ke Cin Amanar Abokan Zamansu.

Kada Na Cikaku da Surutun Bari In Doramaku Bidiyon Ku Saurara Hirar Dakanku Kuji dakunnayenku

Shafukka da yawa ma sunyi tsokaci akan wannan matsalar inda yayi rubutu kamar haka marubucin yace

“wata sabuwar hanyar sabawa Allah da cin amanar mazaje da yan mata suke amfani da ita. Kamar yadda kuka sani matan zamanin nan da masu aure da wadanda ba haka suke yi ba, cin amanar mazajensu.

Ta hanyar aikata muguwar dabi’a da ake kira macce tayi soyayya da yar uwarta macce da yawa mazan suka saki matansu bayan sun gano suna aikata wannan mugun abu.

Idan ka kalli wannan hoton da kyau za ka ga mata suna sumbatar mata shiyasa maza suka saki matansu don haka a al’adarsu da addininsu haramun ne.

Mazaje da yawa suna kokawa kan wannan matsalar, haka wannan matsalar ba kan mata kawai ta tsaya ba, maza ma suna aikata irin hakan sannan suma matan suna kokawa kan wannan matsala.

Yanzu haka duniya ta bada damar macce ta nema yar uwarta macce, shima namiji ya nema dan uwansa namiji, sannan a bude masu kungiya mai alamar mai alamar kalar bakan gizo.

Sannan sun fidda wani alama wacce macce zata iya gane yar uwarta mai aikata wannan mummunan aiki ta hanya saka sarka a kafar su, sannan namiji yana gane dan uwansa ta hanyar zanzaro da wando kasa.

Duk wanda yake aikata wadannan abubuwa dan gayu yakamata ya daina saboda kallon da za’a dinga yi mashi kenan. Sannan wannan matsala ba ta tsaya kawai kan masu yinta bane.

Har al’ummar wannan lokacin bala’in yana taba su. Muna fatan duk wata macce ko namiji mai aikata haka, Allah ya shirya su Ameen”.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button