News

Tana Jego Ta Kama Mijinta Da Mahaifiyarta Suna Lalata A Kan Gadonta

Duniya ina zaki damu ne? Wata mata ta tona asirin yadda ta kama mijinta da Mahaifiyarta suna lalata a cikin gidanta lokacin da take jego.

A cikin bidiyon da muka samu Dr. Abdullah Gadon Kaya ya bayyana yadda wannan musiba ta faru da kuma yadda za mu kare kanmu daga sake faruwa a nan gaba.

Allah ka rabamu da mummanar kadara. Ameen.

Ga cikakaken bayani nan cikin bidiyon dake kasa

A wani labarin kuma wata Kyakkyawar budurwa wadda tafito daga jahar gombe ta bayyana buqatar neman miji dakuma yin aure a shafunta na sada zumunta.

Kamar yadda budurwar mai suna khadeejah manaf ta wallafa a shafinta na twitter cewa.

Bazan iya cigaba da boyewa game da yadda nakeji ba. Don Allah kuyimin addu’a inada bukatar muji Ni yar jahar gombe ce.

Jim kadan da wallafa wannan bukata ta ta taneman mijin aure mutane suka shiga wallafa ra’ayin su akai
Masuyin addu’a nayi masu nuna amincewar su ga buqatar ta ta neman mijin aure suma nayi.

Sai dai har yanzu ba’a sake ji daga bakin budurwar ba game da batun ko ta samu ko kuma har yanzu tana cigaba da neman?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button