News

Duk Kudinka Bazan Aureka Ba Idan Bakada Kyau – Moofy Algaita

Moofy wacce ta shahara wajen fassarar fim din Indiya a kamfanin Algaita, tayi wani martani wanda ya jawo Cece-kuce a shafukan sada zumunta.

Hakan yasa duba ga yadda matan yanzu sukayi fice wajen auren masu kudi koda kuwa basu da kyau ko kuma masu yawan shekaraku.

Ga dai martanin da ita moffy tayi

Duk Kudinka Wallahi Idan Baka Da Kyau Ba Zan Iya Auren Ka Ba, Inji Moofy (Mai Fassara Finafinan Algaita)

“Zan iya auran talaka kyakkyawa mu zauna cikin mutunta juna, ladabi, so da kuma kauna har abada, ya fi min salama da kwanciyar hankali”

Me zakuce akan wannan magana da moofy ta fada.

Shin kuna ganin Moofy tana daga cikin mata masu kyau da zata fadi wannan magana?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button